Wani hariin makami mai linzami ya faɗa kan ofishin jakadancin Amurka a Bagadaza, babban birnin Iraƙi. Kamfanin dillacin labarai na Reuters ya ambato wasu majiyoyi na cewa ginin ya kama …
supa_admin
-
-
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da samun gagarumar nasara a kokarinta na dakile satar motoci, inda ta samu nasarar kwato motoci hudu da aka sace tare da kama …
-
Ketare
Trump ya ce rundunar sojin Amurka ta kai hari mai girma a Tsibirin Kharg na Iran
by supa_adminShugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar sojin Amurka ta kai hari mai girma a Tsibirin Kharg na Iran kuma ya yi gargaɗin cewa za a iya kai hari kan …
-
PDP ita ce babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, kuma ɗaya daga cikin mafi daɗewa. Jam’iyyar ce ta mulki Najeriya daga 1999 lokacin da ƙasar ta koma mulkin dimokuraɗiyya har zuwa …
-
Yayin da a baya-bayan nan gwamnonin jam’iyyun adawa ke tururwar komawa jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, ita ma sabuwar haɗakar ADC ta yi gagarumin kamu a majalisar dattawan ƙasar. A …
-
Barcelona ta tattauna da Manchester City a kan Erling Haaland mai shekara 25, ko da kungiyar ta Firemiya za ta sa dan wasan na gaba dan Norway a kasuwa. (Sport) …