Ƙungiyar kare haƙƙin jama’a da neman gaskiya, SERAP, ta maka Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, bisa zargin gazawar hukumar …
supa_admin
-
-
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Ƙasa, Mohammed Idris, ya yi kira ga ’yan Najeriya da su guji ƙin fita zaɓe, sayen ƙuri’u da rikicin siyasa gabanin …
-
Gwamnatin Jihar Sokoto ta buƙaci al’ummar jihar da su bayar da shawarwari masu tasiri yayin da ake fara shirye-shiryen tsara kasafin kuɗin shekarar 2027. Kwamishinan Kasafi da Ci gaban Tattalin …
-
moonJam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta fara tattaunawa da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) domin warware matsalar cire sunayen wasu daga cikin ’yan takararta a jerin sunayen …
-
Ketare
Saudiyya: Mutane 12 sun mutu, 309 sun jikkata a harin filin jirgin sama na Riyadh
by supa_adminMutane 12 sun mutu, yayin da wasu 309 suka jikkata sakamakon wani hari da aka kai filin jirgin saman King Khalid da ke birnin Riyadh na ƙasar Saudiyya. Jaridar …
-
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana ƙarancin masu zuwa karɓar katin zaɓe na dindindin (PVC) a jihohi da dama a ranar farko ta fara rabon katunan, …
-
Daraktan shiyya na Hukumar Kula da Watsa Labarai ta Najeriya (NBC), reshen Kaduna, Alhaji Adamu Salihu, ya bukaci Nagarta Radio da ta ci gaba da bin ƙa’idojin da’a da ƙwarewa …
-
Gwamnatin Jihar Sokoto ta gudanar da addu’o’i na musamman a masallatan Juma’a takwas da ke cikin birnin Sokoto, domin neman rahama, shiriya da kariyar Allah ga Najeriya, yayin bikin cika …
-
Labarai
CJTF-TF Explains Kaduna Leadership Change, Orders Nationwide Personnel Verification
by supa_adminThe Citizen Joint Tactical Formation (CJTF-TF) Nigeria has clarified the recent leadership change in its Kaduna State Command, describing it as an orderly internal transition rather than a leadership dispute. …
-
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a ta Najeriya (JAMB) ta kori ɗaya daga cikin ma’aikatanta bisa zargin karɓar kuɗi daga wasu masu neman rubuta jarabawar. JAMB ta ce matakin wani ɓangare …