Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Masar, Mohamed Salah ya ce zai bar Liverpool a ƙarshen wannan kaka. To amma tambayar da masoya da masu bibiyar ƙwallon ƙafa ita …
supa_admin
-
-
Kungiyoyin Manchester City da Manchester United na son ɗaukar ɗan wasan tsakiya na Italiya Tonali mai shekara 25 daga Newcastle, duk da cewa tsohon ɗan wasan AC Milan ya fi …
-
Rahotanni
’Yan bindiga sun sace Sakataren mulki na Karamar Hukumar Kibiya a jihar Kano a daren Juma’a.
by supa_admin’Yan bindiga sun sace Sakataren mulki na Karamar Hukumar Kibiya a Kano Hon. Hamza Musa Durba a daren Juma’a. Kafar Arewa Updates ta rawaito cewa, Babban Jamiʼin Harkokin Tsaro na …
-
Shugaban Amurka Donald Trump ranar Jumma’a ya ce yana duba yiwuwar kammala” hare-haren soji da ake kai wa Iran sannan ya ƙara da cewa sauran ƙasashe ne suka kamata su …
-
Labarai
Kungiyar Kwadago ta kasa (NLC) ta taya daukacin al’ummar Najeriya murnar bikin Sallah Karama.
by supa_adminKungiyar Kwadago ta kasa (NLC) ta taya daukacin al’ummar Najeriya murnar bikin Sallah Karama, tare da nuna damuwa kan halin ƙunci da matsin tattalin arziki da jama’a ke fuskanta a …
-
Labarai
Sule Lamido ya bayyana dalilansa na nuna goyon baya ga ɓangaren Wike a jam’iyyar PDP.
by supa_adminTsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya bayyana dalilansa na nuna goyon baya ga ɓangaren Ministan Abuja Nyesom Wike a jam’iyyar PDP. A hirarsa da BBC, Sule Lamido ya …
-
Tsohon Babban Hafsan Sojin Kasa, Tukur Buratai, ya ce akwai sanannun mutanen da ke daukar nauyin ayyukan ta’addanci a Najeriya, sai dai ya jaddada cewa ba shi ne ya kamata …
-
KetareLabarai
Amurka ta turo Jirage marasa matuka zuwa Najeriya don tattara bayanai kan ‘Yan Ta’adda
by supa_adminAmurka ta tura jiragen sama marasa matuka (drones) zuwa Nigeria domin taimakawa wajen tattara bayanan sirri kan kungiyoyin ‘yan ta’adda a arewacin kasar. Daraktan yada bayanai na Hedikwatar Tsaron Najeriya …
-
Kamfanin mai na TotalEnergies sun bayyana a shafinsu na masu zuba jari cewa yakin da Amurka da Isra’ila ke yi da Iran zai rage yawan man da kamfanin ke hakowa …
-
Masana’antar jiragen sama a Najeriya na fuskantar karin matsin lamba yayin da farashin man jiragen sama ke ci gaba da tashi a sassa daban daban a kasar nan. mai magana …