Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya sanar da dakatar da tsarin rancen katin kiran waya da na data da ake kira Xtratime na wucin gadi. Kamfanin ya bayyana cewa ya …
supa_admin
-
-
-
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya jaddada kudirin gwamnatinsa na ci gaba da tallafa wa hukumomin tsaro domin yaki da ta’addanci da sauran nau’o’in laifuka a jihar. Gwamnan ya bayyana …
-
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta dage sauraren bukatar belin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, har zuwa ranar 14 ga wannan wata. Kotun ta bayyana hakan ne …
-
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta dage sauraren bukatar belin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, har zuwa ranar 14 ga wannan wata. Kotun ta bayyana hakan …
-
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ce tana aiwatar da manyan ayyukan raya kasa ba tare da karbar bashi ba, inda ta fifita kashe kudade kan ayyukan ci gaba. Kwamishinan Yada Labarai, …
-
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Masar, Mohamed Salah ya ce zai bar Liverpool a ƙarshen wannan kaka. To amma tambayar da masoya da masu bibiyar ƙwallon ƙafa ita …
-
Kungiyoyin Manchester City da Manchester United na son ɗaukar ɗan wasan tsakiya na Italiya Tonali mai shekara 25 daga Newcastle, duk da cewa tsohon ɗan wasan AC Milan ya fi …
-
Rahotanni
’Yan bindiga sun sace Sakataren mulki na Karamar Hukumar Kibiya a jihar Kano a daren Juma’a.
by supa_admin’Yan bindiga sun sace Sakataren mulki na Karamar Hukumar Kibiya a Kano Hon. Hamza Musa Durba a daren Juma’a. Kafar Arewa Updates ta rawaito cewa, Babban Jamiʼin Harkokin Tsaro na …
-
Shugaban Amurka Donald Trump ranar Jumma’a ya ce yana duba yiwuwar kammala” hare-haren soji da ake kai wa Iran sannan ya ƙara da cewa sauran ƙasashe ne suka kamata su …