Ministan Tsaron Nijeriya, Christopher Gwabin Musa, ya bayyana cewa ƙasar na neman taimakon Turkiyya domin shiga tsakani wajen gyara alaƙarta da Jamhuriyar Nijar, da nufin ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro a …
supa_admin
-
-
matashi mai shekaru 30, Elisha Abbas Saku, ya rasa ransa bayan da ’yan bindiga suka kai hari tare da fille masa kai a ƙauyen Riwhie-Chwo da ke yankin Nzharuvo, Miango …
-
Ministan albarkatun ruwa da tsafta Farfesa Joseph Terlumun Utsev, ya yi gargadi cewa garuruwa 14,118 a kananan hukumomi 266 a jihohi 33 hadi da Abuja na cikin hadarin fuskantar ambaliya …
-
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya ce ana samun nasara a yaƙin da ake yi da rashin tsaro a jihar sanadiyyar sabon ƙoƙarin da ake yi wajen kawar da matsalar. …
-
-
Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya sanar da dakatar da tsarin rancen katin kiran waya da na data da ake kira Xtratime na wucin gadi. Kamfanin ya bayyana cewa ya …
-
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya jaddada kudirin gwamnatinsa na ci gaba da tallafa wa hukumomin tsaro domin yaki da ta’addanci da sauran nau’o’in laifuka a jihar. Gwamnan ya bayyana …
-
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta dage sauraren bukatar belin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, har zuwa ranar 14 ga wannan wata. Kotun ta bayyana hakan ne …
-
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta dage sauraren bukatar belin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, har zuwa ranar 14 ga wannan wata. Kotun ta bayyana hakan …
-
Gwamnatin Jihar Sokoto ta ce tana aiwatar da manyan ayyukan raya kasa ba tare da karbar bashi ba, inda ta fifita kashe kudade kan ayyukan ci gaba. Kwamishinan Yada Labarai, …