Gwamna Ahmed Aliyu na jahar Sokoto ya ce shekara uku yana rabawa manoma taki kyauta, amma saboda masu kokarin karkatar da takin, bana mun sauya tsari za a biya wani …
supa_admin
-
-
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Neja ta tabbatar da cewa mutum 18 sun rasa rayukansu sakamakon rikicin da ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya a Ƙaramar Hukumar Rafi ta jihar. Kakakin …
-
Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP) ta zargi tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, da sayen fom ɗin takara na kujeru 69 a jihar domin zaɓen shekarar 2027. Shugaban …
-
Wasu matasa da suka fusata sun kashe wata mata da ake zargi da satar yara ta hanyar banka mata wuta a garin Marabar Jos da ke karamar hukumar Igabi a …
-
Ƙungiyar Manoman Koko da Ayaba ta Najeriya (CPFAN) ta buƙaci Gwamnatin Tarayya da gwamnatocin jihohi da su tura masu gadin dazuka zuwa yankunan gonaki domin kare manoma daga hare-haren ’yan …
-
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kaddamar da sabon dandamalin Digital Switch Over (DSO), wanda zai bai wa ‘yan Najeriya damar kallon talabijin ta hanyar fasahar zamani kyauta, tare da hasashen samar …
-
Gwamnatin Tarayya ta musanta rahotannin da ke cewa tana shirin ƙaƙaba sabbin haraji kan harkokin sadarwa da man fetur, bayan wata shawara da Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya bayar …
-
NDC ta bayyana Mustapha Kwankwaso a matsayin mataimakin ɗan takarar gwamnan Kano Jam’iyyar NDC ta zaɓi Mustapha Rabiu Kwankwaso a matsayin mataimakin ɗan takarar gwamna a Kano domin zaɓen …
-
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta sanar da ceto mutum biyar da wasu ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a kan hanyar Anka zuwa Bukuyum. Rahotanni sun bayyana cewa …
-
Rikicin Takarar Gwamnan ADC a Kaduna: Barazana ga Haɗin Kai da Kima ta Jam’iyya Daga Aliyu Musa Gombe. Wasu masu sa ido kan harkokin siyasa na ganin cewa son rai …