Darakta Janar na ƙungiyar Arewa Cohesion for Peace, Unity and Development Initiative (ACI), Dakta Abdullahi Idris, ya ce manufar shirya taron wayar da kai na Arewa kan matsalar rashin tsaro …
supa_admin
-
-
Majalisar Zartaswa ta Jihar Zamfara ta amince da kashe Naira biliyan 6.271 domin aiwatar da Shirin Ƙasa na Inganta Noma ta Hanyar Amfani da Injina na “Renewed Hope” na Gwamnatin …
-
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta rabawa hukumomin tsaro motoci na aiki domin ƙarfafa yaƙi da ƴan bindiga da sauran ayyukan ta’addanci a faɗin jihar. Mataimakin Gwamnan Jihar, Alhaji Idris Mohammed …
-
Kungiyar masu hayar babura ta ƙaramar hukumar Sabon Gari da ke Zariya mai suna “Ina Mafita” ta gudanar da taron shugabanni da mambobinta domin tattauna muhimman tsare-tsare da za su …
-
An yi kira ga al’ummar Najeriya da su rungumi al’adar kafa ƙungiyoyin taimakon kai da kai a garuruwa da unguwanninsu domin haɗa kai wajen magance matsalolin da ke addabar al’umma. …
-
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya umarci Ministan Ayyuka, Sanata David Umahi, ya ajiye muƙaminsa na wucin gadi har sai an kammala …
-
Al’ummomin Rigasa da Afaka sun fara aiwatar da matakan doka na neman ƙirƙirar sabuwar Ƙaramar Hukumar Rigasa, inda suka miƙa buƙatar neman amincewar Majalisar Ƙaramar Hukumar Igabi. A cewar masu …
-
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da shirin rabon kayan tallafin noma na daminar bana, a wani mataki da gwamnatin jihar ta ce na da nufin ƙarfafa samar da …
-
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ce gwamnatinsa ba za ta taɓa shiga tattaunawa da ƴan bindiga ba, yana mai jaddada cewa za a ci gaba da ɗaukar matakan soji …
-
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa mai Zaman Kanta (INEC) ta sanar da ƙara wa’adin ci gaba da rajistar masu zaɓe na tsawon makonni biyu, domin bai wa ‘yan Najeriya da suka …